Amsoshin Takardunku: Abin da ke jawo haɓo

Bayanan sautiAmsoshin Takardunku: Abin da ke jawo haɓo
An wallafa

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tamabaya game da dalilin da yake jawo haɓo wato zubar jini daga hancin mutum.

Nabeela Muktar Uba ce ta gabatar da shirin.