Lafiya Zinariya, hira da likita kan yadda masu cutar gushewar hankali ke ji

Bayanan sautiLafiya Zinariya, hira da likita kan yadda masu cutar gushewar hankali ke ji
An wallafa

Dakta Ɗayyiba Shaibu, ƙwararriya a ɓangaren lafiyar ƙwaƙwalwa ta asibitin The Oleaster da ke Abuja, babban birnin Najeriya ta yi bayani kan cutar gushewar hankali- alamominta da mutanen da suka fi gamuwa da wannan matsala da hanyoyin da ake bi a taimakawa masu wannan matsala a asibiti.