Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amsoshin Takardunku: Hanyoyin da ƙasashe ke bi idan za su toshe intanet
An wallafa
Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi kan hanyoyin da ƙasashe ke bi idan za su toshe intanet da kuma tarihin jami'ar Majalisar Ɗinkin Duniya a Libya.
Nabeela Muktar Uba ce ta gabatar da shirin.