Amsoshin Takardunku: Hanyoyin da ƙasashe ke bi idan za su toshe intanet

Bayanan sautiAmsoshin Takardunku: Hanyoyin da ƙasashe ke bi idan za su toshe intanet
An wallafa

Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi kan hanyoyin da ƙasashe ke bi idan za su toshe intanet da kuma tarihin jami'ar Majalisar Ɗinkin Duniya a Libya.

Nabeela Muktar Uba ce ta gabatar da shirin.