Lafiya Zinariya: Hanyoyin ba da tazara tsakanin haihuwa
An wallafa
Ku latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron shirin:
A makon da ya gabata, shirin ya duba ma'anar barin tazara da amfaninsa ga lafiyar mahaifiya da ta danta.
A wannan makon, Dakta Fatima Abdullahi ta yi bayani kan ire-iren hanyoyin da ake iya bi a bar tazara tsakanin haihuwa.