Taba Kidi Taba Karatu 29/03/2020, tattaunawa da wasu mata kan coronavirus
An wallafa
Latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron shirin:
A wannan makon Buhari Muhammad Fagge ne ya tattauna da wasu mata 'yan kungiyar Mace Mutum da suka hada da Rahama Abdulmajid da Fauziyya D Sulaiman da Umma 'Yan awaki (Maman Baby), kan irin gudunmowar da suke bai wa al'ummarsu ta yadda za a shawo kan annobar coronavirus.