Bidiyon shirin Zamantakewa kan tarbiyyar 'ya'ya mata
An wallafa
Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.
A wannan kashina goman, shirin ya yi duba ne kanyadda tarbiyyar 'ya'ya matake ke tabarbarewa a zamanin nan.