Bidiyo: Mace mai shekara 100 da ke koya wa mutane rawa
An wallafa
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon
Wata 'yar rawa da ke dab da cika shekara 100 a duniya tana amfani da hikimarta wajen neman taimako domin bai wa Hukumar Lafiya ta kasa da ke Birtaniya.
Dinkie Flowers ta gudanar makarantar koyon rawa tsawon rayuwarta.
Sai dai ta daina a bara lokacin da aka sanya dokar kulle.
Yanzu tana tara kudin ne ta hanyar koyar da rawa sau uku a kowanne mako.