Junaidu Muhammad: Kalli bidiyon jana'izar dan siyasar a Kano

Bayanan bidiyo, Jana'izar Dokta Junaidu Muhammad a Kano
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

An gudanar da jana'izar dan gwagwarmaya marigayi Dokta Junaidu Muammad a Kano bayan sallar Juma'a a masallacin Alfukan.

Marigayin ya rasu ne ranar Alhamis bayan gajeriyar jinya a asibiti inda yake karbar magani.

Ya rasu yana da shekara 73, ya bar mata daya da 'ya'ya hudu.

Bidiyo: Khalifa Shehu Dokaji

Tace bidiyo: Yusuf Yakasai