Covid-19: Yadda daliban ajin karshe na sakandare ke ji bayan an bude makarantu

Bayanan bidiyo, Yadda daliban ajin karshe na sakandare ke ji bayan an bude makarantu
An wallafa

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Wasu ɗaliban makaranta a Najeriya sun bayyana farin cikinsu bayan buɗe makarantu ga 'yan ajin ƙarshe domin zana jarrabawar kammala sakandire.

Makarantun sun shafe sama da watanni huɗu a rufe sakamakon annobar korona.