Taron Sarakunan Gargajiya a Sokoto
An wallafa
Sarakunan Gargajiya daga ko'ina a Nigeria sun soma taro a birnin Sokoto dake arewacin kasar don tattauna kalubalen da kasar ke fuskanta