Taba Kidi Taba Karatu: An kai akuya kara kotu

An wallafa
Akuya mai suna Rage
Bayanan hoto, Mai akuyar dai ya maida ta 'yar lelensa

A filinmu na wannan makon mun kawo muku labarai na ban dariya ko kuma ban haushi ciki har da akuyar da aka kai kara kotu a kasar Australia.

Da kuma binciken da Tesco ke yi a Birtaniya game da gauraya naman doki da na shanu a wani abinci da suke sayarwa.