Da gaske yawan ɗaukar jariri zai sa ya saba da hannu?

Bayanan bidiyo, Da gaske yawan ɗaukar jariri zai sa ya saba da hannu?
An wallafa

Danna hoton sama domin kallon bidiyon

Al'umma da dama a sassa daban-daban na nahiyar Afirka sun yarda da wasu camfe-camfe a kan yara kanana da kuma sauran abubuwa da suka shafi rayuwarsu.

Akasarin wadannan camfe-camfen ba su da tushe a kimiyyance.

A ci gaba da jerin bidiyo da BBC ke kawo a kan wasu camfe-camfe da iyaye mata ke yi ga jarirai, wannan bidiyon ya duba batun yawan ɗaukar yaro.