'Ƴan Afirka ta Kudu na iya kashe mu baƙi a kowane lokaci'
An wallafa
Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Ana ci gaba da samun ƙaruwar kai hare-hare kan baƙi ƴan ƙsashen waje a Afirka ta Kudu da ƴan ƙasar ke kai wa.
Yawan waɗanda aka kashe a hare-haren ƙin jinin baƙi 2021 ya nunka na 2020 kusan sau uku a cewar wani bincike.
Mutane na tsoron juna a birnin Johannesburg.