Abin da ya faru cikin kwana 100 na yaƙin Ukraine

Bayanan bidiyo, Abin da ya faru cikin kwana 100 na yaƙin Ukraine
An wallafa

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Dakarun Rasha sun tsallaka iyakar Ukraine ne a ranar 24 ga watan Fabrairun 2022, inda suka fara yaƙin da ya jawo mutuwar dubban mutane tare da tursasa wa miliyoyi barin muhallansu.

A cikin wannan bidiyon, mun yi waiwaye kan muhimman abubuwan da suka faru a cikin kwana 100 da suka gabata.

Wasu labarai masu alaƙa da za ku so