Daga Bakin Mai Ita tare da Ali Rabi'u Ali
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 96, BBC ta tattauna da Ali Rabi'u Ali, fitaccen ɗan wasan fim da aka fi sani da Dadi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.