Girke-Girken Ramadan: Yadda ake hada lemon tsamiya

Bayanan bidiyo, Girke-Girken Ramadan: Yadda ake hada lemon tsamiya
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda-baki.

A yau za mu nuna muku yadda ake hada lemon tsamiya daga wurin Hauwa'u Bashir Maina.