Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin Peter bread

Bayanan bidiyo, Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin Peter bread
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda-baki.

A yau za mu nuna muku yadda ake yin Peter bread daga wurin Asiya Shiru Abubakar.

Wasu na baya da za ku so ku kalla: