Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dafa faten dankalin-turawa
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.
Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda-baki.
A yau za mu nuna muku yadda ake dafa faten dankalin-turawa daga wurin Zainab Ibrahim Mubarak.