Ramadan: Yadda zafi ya sa Kanawa rububin kankara da neman inuwa
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Wasu mutane a birnin Kano da ke arewacin Najeriya sun shiga rububin neman kankara domin shan ruwan sanyi a wannan yanayi na zafi.
Mutanen, wadanda suke azumin watan Ramadana cikin tsananin zafi, sun shaida wa BBC cewa kankara ta yi matukar tsada kuma duk da haka ba a samunta a kwanciyar hankali.