...Daga Bakin Mai Ita tare da Sani Mai Iska

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Sani Mai Iska
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 94, BBC ta tattauna da Sani Mai Iska, wani fitaccen ɗan wasan fim, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Wasu na baya da za ku so ku kalla