Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Dalilan da suka sa kasa ta kasance daya daga cikin abubuwa mafi ban-mamaki a duniya
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Kasa muhimmiya ce a tsarin muhallinmu.
Ana amfani da ita wajen noma abinci da haɗa magunguna, amma ana nuna mata rashin godiya da kuma barazana.
Ga irin abubuwan al’ajabi na kasa.
Ƙarin labarai masu alaƙa