Malaman coci marasa gaskiya, busharar bogi da kisan kai
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Miliyoyin 'yan Afirka sun riki Kiristanci a matsayin ginshikin rayuwarsu.
Sai dai yawaitar malaman coci marasa gaskiya da ke amfani da imanin da mutane suka yi da su da kuma ci-da-ceto domin samun kudi, sun sa ana ruguguwar dawo da mutuncin addinin Kirista a Afirka.
Wakilin shirin binciken kwakwafa na BBC Africa Eye Peter Macjob ya je Uganda inda ya gana da 'yan wata kungiya da ke watsi da Kiristanci da kumna wadanda iyalansu suna sha wahala a hannun malaman coci marasa gaskiya.