Imaan Sulaiman Ibrahim: Yadda muke yaki da yunwa a Najeriya

Bayanan bidiyo, Imaan Sulaiman Ibrahim: Yadda muke yaki da yunwa a Najeriya
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Shugabar kula da 'yan gudun hijira ta Najeriya ta bayyana matakan da suke dauka wajen yaki da yunwa a kasar.

Imaan Sulaiman Ibrahim ta shaida wa BBC yadda suke hada gwiwa da wasu hukumomi domin bayar da tallafin dogaro ga kai musamman ga 'yan gudun hijira.