Hotuna 'masu kama da fatalwa da ke fitowa daga raɓa'

Bayanan bidiyo, Hotuna 'masu kama da fatalwa da ke fitowa daga raɓa'
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Guy Bellingham mai daukar hoto ne ta hanyar hadawa da fenti, yana amfani da wata fasaha da aka kirkiro a 1851.

Tsarin nasa da ake kira 'Victorian Polaroid' yana amfani da sinadarai daban-daban domin samar da hotuna da ke fito tangaran.

An bai wa Mr Bellingham lambar yabo ta the Royal Photographic Society bisa aikinsa.