Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Atiku Abubakar: Ƴan Najeriya ne ke son na tsaya takara a 2023
An wallafa
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Alhaji Atiku Abukabar ya ce ƴan kasar ne suka buƙaci ya tsaya takarar shugaban ƙasa a shekarar 2023.
Atiku ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Talata kwana guda kafin ya ayyana takararsa a hukumance.