An yi gasar cin ganyen latas tsakanin zomo da wata mata a Amurka

Bayanan bidiyo, Gasar cin ganyen latas tsakanin zomo da wata mata
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

An yi wata gasa ta cin ganyen latas tsakanin wani ƙaton zomo da wata mata.

Wani kantin sayar da abinci ne a Amurka ya shirya gasar tsakanin zomon mai suna Honey “Mega” Bunny da matar mai suna Raina Huang.

A ƙarshe dai matar ce ta yi nasara bayan da ta cinye kilo 1.5 na latas din yayin da shi kuma zomon ya kasance cikin rashin sha’awar cin ganyen a ranar da aka yi gasar.