Abin da ya fi burge ni lokacin da na yi aiki da BBC - Hadiza Umar

Bayanan bidiyo, Abin da ya fi burge ni a lokacin da na yi aiki da BBC - Hadiza Umar
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yayin da BBC Hausa ke cika shekara 65 da kafuwa ranar 13 ga watan Maris, sashen zai rika kawo muku hirarraki da tsofaffin ma'aikatansa.

Mun fara fitar da jerin hirarrakin ranar Talata 1 ga watan Maris na shekarar 2022.

Tsoffafin ma'aikatan sun yi bayanai ne a kan yadda suka samu aikin BBC da yadda ya kasance musu, da rayuwa bayan sun bar aikin da dai wasu abubuwan da suka shafe su.

A yau za mu gabatar muku da hira ne da tsohuwar ma'aikaciyar sashen Hausa na BBC, Hadiza Umar.

Karin wasu da za ku so ku kalla: