Yakin Ukraine: Tasirin takunkuman da aka sanya wa Rasha

Bayanan bidiyo, Yakin Ukraine: Tasirin takunkuman da aka sanya wa Rasha
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Kasashen Yamma suna ci gaba da kakaba wa Rasha takunkumai da zummar karya lagonta a yakin da take yi da Ukraine.

A wannan bidiyon, Nasidi Adamu Yahaya, ya yi mana nazari kan irin tankunkuman da aka sanya wa kasar, da kuma tasirinsu ga kasashen duniya.