Matan Syria da ke maye gurbin maza a mukaman shugabanci

Bayanan bidiyo, Matan Syria da ke maye gurbin maza a muaman shugabanci
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A tsarin al'umomin Syria masu ra'ayin mazan jiya mata ba su da wata rawar takawa da ta wuce zaman gida.

Amma a yanzu a wasu sansanonin an gudun hijirar Syriyan da ke Tsaunin Bekaa a Labanon, mata ke shuagabantar sansanonin.

Hind mai shekara 21 da Ashwaq a yanzu suna shugabantar sansanonin da ke auke da aruruwan mutane.

Suna matuar burge an mata masu tasowa.