Ranar Mata ta Duniya: 'Ba 'ya'yan aljannu ba ne ake haifa da lalurar kwakwalwa'

Bayanan bidiyo, Ranar Mata ta Duniya
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Fatima ta ce babban kalubalen da ta fuskanta ya shafi ɓangaren lafiya ne.

"Ba a cika samun maganin da zai tafi daidai da ciwonsu ba ko kuma kulawar da suke bukata dole sai an fita zuwa kasashen waje."

A matsayinta na uwa, burinta shi ne sauya yanayin musamman ga yaran da kuma masu kula da su.