Daliban Najeriya a Ukraine: 'Sun ce idan kai baki ne, sai dai ka tafi da kafa'

Bayanan bidiyo, Daliban Najeriya a Ukraine: 'Sun ce idan kai baki ne, sai dai ka tafi da kafa'
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wata dalibar Najeriya dake karatun likita a Ukraine Jessica Orakpo na zaune a birnin Ternopil dake yammacin Ukraine, amma bayan Rasha ta kaddamar da hari a Ukranine dole ne ta bar kasar.

Tana cikin dubban daruruwan mutane da suke barin Ukraine