Bidiyon matan da suka yi bayani kan yadda aka yaɗa hotunan tsiraicinsu ba da izininsu ba

Bayanan bidiyo, Bidiyon matan da suka yi bayani kan yadda aka yaɗa hotunan tsiraicinsu ba da izininsu ba
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon biidyon:

Wani binciken BBC ya gano cewa ana yawan yaɗa hotunan mata tsirara a shafin telegram ba tare da izininsu ba.

Matan sun bayyana irin takaicin da suk shiga sakamakon hakan.