Wa ya fi kada hantar maza tsakanin Besti da Kozin da Let Koma?
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A'yan kwanakin nan wani batu ne dake tashe a tsakanin matasa a shafukan sada zumunta shi ne ne Besti da Kozin da Let Koma?
A wannan bidiyon Abdulbaki Jari ya yi mana duba kan ko wa ya fi kada hantar maza tsakanin Besti da Kozin da Let Koma?