Indiya da Pakistan: Yaya da ƙanin da suka sake haduwa bayan shekara 75 da rabuwa
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Habib da Muhammad sun rabu da juna ne tun a lokacin raba ƙasashen Indiya da Pakistan a 1947.
Amma wani matashi ya sake haɗa su a dalilin intanet ta shafin Youtube, inda suka ga juna bayan shekara 75 ba sa tare.