Shekara 70 na rayuwar Sarauniyar Ingila a karagar mulki cikin minti biyu
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A ranar 6 ga watan Fabrairu ne Sarauniya ta zamo mai mulki ta farko a Birtaniya da ta yi bikin cika shekara 70 a karagar mulki.
Ga wasu bayanai kan wadannan shekaru na mulki nata a cikin minti biyu a bidiyo.