‘Yar rawar da ke son a sanya sunan rawar kugu ta Larabawa a kundin tarihin duniya
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wata ‘yar rawa Amie Sultan ba ta son amfani da kalmar “belly dance” wato rawar ƙugu a wajen bayyana aikin da take yi.
Tana fafutukar yi wa waƙar rijistar da sunan “rawar Masar” a cikin jerin kundin al’adu na Majalinsar Dinkin Duniya tare da sauya fahimtar mutane game da ita.