Hanyar amfani da shara domin samar da tsaftataccen ruwan sha

Bayanan bidiyo, Yadda ake amfani da shara domin samar da tsaftataccen ruwan sha
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wani mai ilimin hada magunguna a Uganda ya kirkiro hanyar amfani da kasusuwan shanu da sharar abinci domin samar da ruwa mai tsafta.

Timothy Kayondo yana sarrafa sharar ya mayar da ita gawayi, wanda yake amfani da shi wajen samar da hanyar tsaftace ruwa.

Ana amfani da na'urar a makarantu da asibitoci.