Matashin da ya ƙirƙiro na’urar da ke gane idan shuka na buƙatar ruwa
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Mansur Mabera mai shekara 30 ya ƙirƙiri abubuwa da dama.
Abu na baya-bayan nan da ya ƙirƙira ita ce wata na’urar da ke gane idan shuka na buƙatar ruwa.
Ku kalli labarinsa a cikin wannan bidiyon.