Mutumin da yake yaki da magungunan jabu a Najeriya

Bayanan bidiyo, Mutumin da yake yaki da maganunguna na jabu a Najeriya
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Shan maganin jabu ka iya zama abu mai matukar hatsari.

Wani dan Najeriya, Adebayo Alonge ya kusa mutuwa sanadin hakan.

Don haka ne ya yanke shawarar daukar mataki kan batun inda ya kirkiro wata na'ura da ke tantance ingancin magunguna ko akasin hakan.