...Daga Bakin Mai Ita tare da Nomiis Gee
An wallafa
Ku latsa hoton sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 83, shirin ya tattauna da fitaccen mai gabatar shirin nan na Zafafa 10 a tashar Arewa 24, wato Aminu Abba da aka fi sani da Nomiis Gee.
A cikin hirar, Nomiis Gee ya yi mana bayani game da rayuwarsa.
Tsarawa da gabatarwa: Yusuf Yakasai
Ɗaukar bidiyo/Tacewa: Yusuf Yakasai