‘Ban yi makaranta ba amma na kirkiri injin ban-ruwa mai amfani da hasken rana a Sokoto’

Bayanan bidiyo, ‘Ban yi makaranta ba amma na kirkiri injin ban-ruwa mai amfani da hasken rana a Sokoto’
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani matashi mai shekara 30 mai suna Mansur Mabera, da ake wa laƙabi da injiya ya ƙirƙiri abubuwa masu yawa.

Abin da ya ƙirƙira a baya-bayan nan shi ne wani injin ban-ruwa a lokacin noman rani, mai amfani da hasken rana.

Wannan abu da Mabera ya yi ya zamo wata hanya ta ban ruwa tsirrai a yankunan karkara a lokuacin rani.

Ga dai rahoton Haruna Shehu Tangaza kan hakan.

Tace bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir