Shin Rasha tana shirin mamaye Ukraine ne?

Bayanan bidiyo, Shin Rasha tana shirin mamaye Ukraine ne?
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Shugaban Amurka Joe Biden ya ce yana ganin takwaransa na Rasha Vladimir Putin zai "mamaye" Ukraine amma ba ya so ya shiga yaki gadan-gadan.

Rasha ta tura dakarunta fiye da 100,000 kusa da kan iyakarta da makwabciyarta sai dai ta musanta shirin mamaye ta.

Ga abin da ya haddasa wannan rigima.