Hikayata 2021: Labarin wanda bai ji bari ba...
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin sauraren shirin:
A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin ‘Wanda Bai Ji Bari Ba’ na Zainab Sulaiman, Gida mai lamba 103, Unguwar Janbulo Kano, wanda Badriyya Tijjani Kalarawi ta karanta.
Badriyya Tijjani Kalarawi ce ta karanta.