Tarnago: Yadda wasu mutane a Jigawa suke aikin gayya don kwashe amfanin gona
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Yadda al’ummar garin Gabalmari da ke jihar Jigawa a Arewacin Najeriya ke haduwa suna aikin gayya.
Suna yin hakan ne da zummar taya junansu kwashe amfanin gona bayan girbi.
Sunan wannan al’adar Tarnago.
Dadaddiyar al’ada ce da suka gada kaka da kakanni.