Bidiyo kan lalacewar zamantakewarmu a shafukan sada zumunta
An wallafa
Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.
A wannan kashi na 26 din, shirin ya yi duba ne kan zamantakewar shafukan sada zumunta.