Bello Turji: Bayani game da rayuwar kasurgumin dan fashin daji
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
A wannan bidiyon, Buhari Muhammad, ya yi nazari game da rayuwar Bello Turji, kasurgumin dan fashin dajin nan da ya addabi wasu yankunan arewacin Najeriya.