Ko Kamaru ta shirya karbar bakuncin gasar Afcon ta 2021

Bayanan bidiyo, Ko Kamaru ta shirya karbar bakuncin gasar Afcon ta 2021
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Bayan shekara shida da ba ta damar karbar bakuncin gasar Afcon, a karshe dai a bana za a yi wasan.

BBC ta yi duba kan irin shirin da kasar ta yi da kalubalen da za ta iya fuskanta.