'Yadda nake yaki da yakice amfani da shafukan sada zumunta da ke cinye lokacina'
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
An sace mana kuruciyarmu, a cewar Rikki Schlott mai shekara 21, ta fara hawa Instagram ne a lokacin da take da shekara 11.
A baya-bayan nan Facebook ta sha caccaka kan tasirin da shafukanta ke yi a kan lafiyar kwakwalwar matasa.
BBC ta duba batun yadda shafukan sada zumunta suka zama tamkar shan ƙwaya ga matasa a wannan zamanin.