Afcon: Bayanai kan gasar Kofin Ƙasashen Afirka ta 2022
An wallafa
Latsa hoton sama ku kalli bidiyon:
Ranar 9 ga wannan watan ne za a soma gasar Kofin Ƙasashen Afirka ta 2022 a kasar Kamaru.
A wannan bidiyon, Ibrahim Mijinyawa, ya yi mana nazari kan taurarin da ake sa ran za su haskaka a gasar.